iqna

IQNA

mabiya addinai
Washinton (IQNA) Mata musulmi da kiristoci a birnin Chicago sun yi amfani da karfin da mabiya addinan Musulunci da na Kiristanci suke da shi wajen gudanar da tarurrukan da suka shafe shekaru 25 da fara gudanar da ayyukansu, wajen samar da kyakkyawar alaka, baya ga karfafa alaka ta addini, sun taimaka wajen gina wani tsari na hadin gwiwa. al'umma mai tsauri.
Lambar Labari: 3490204    Ranar Watsawa : 2023/11/25

Najaf (IQNA) Ofishin Ayatullah Sistani ya aike da wasika zuwa ga babban sakataren MDD Antonio Guterres kan wulakanta kur'ani mai tsarki tare da izinin 'yan sandan kasar Sweden.
Lambar Labari: 3489396    Ranar Watsawa : 2023/06/30

Tehran (IQNA) Duk da da'awar cewa an kafa Beit Ebrahimi a Hadaddiyar Daular Larabawa da nufin kusantar mabiya addinan tauhidi, mutane da yawa suna la'akari da babbar manufar kafa wannan cibiya domin shimfida ginshikin daidaitawa, karbuwa da hadewar gwamnatin sahyoniya a cikin Al'ummar Larabawa-Musulunci.
Lambar Labari: 3488803    Ranar Watsawa : 2023/03/13

Tehran (IQNA) Hukumar kare hakkin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi game da kazamin fadan baya-bayan nan da aka yi tsakanin Musulmi da Kiristocin Orthodox a kasar Habasha tare da yin kira ga hukumomi da su gudanar da bincike.
Lambar Labari: 3487265    Ranar Watsawa : 2022/05/08

Tehran (IQNA) Jami'ai a jihar Illinois ta Amurka na shirin kaddamar da ranar karrama shahararren dan damben nan musulmi Muhammad Ali Kelly.
Lambar Labari: 3486822    Ranar Watsawa : 2022/01/15

Tehran (IQNA) za a gudanar da taron jagororin addinai a kasar Iran a daidai lokacin tunawa da cikar shekaru biyu da shahadar Qasim Sulaimani.
Lambar Labari: 3486745    Ranar Watsawa : 2021/12/29

Tehran (IQNA) babban shehin cibiyar Azhar ya yi suka kan yadda ake yin amfani da kalmar addinan Annabi Ibrahim.
Lambar Labari: 3486532    Ranar Watsawa : 2021/11/09

Tehran (IQNA) a yau ne babban jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Francis ya fara ziyarar aiki a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3485715    Ranar Watsawa : 2021/03/05

Tehran (IQNA) an gudanar da zaman taron karawa juna sani na limaman masallatan kasar Uganda tare da halartar wasu daga cikin wakilan kungiyoyin addini.
Lambar Labari: 3485472    Ranar Watsawa : 2020/12/19

Tehran (IQNA) wata kotun addini ta yanke hukuncin kisa a kan wani mawaki bisa zarginsa da tozarta matsayin ma’aiki (SAW).
Lambar Labari: 3485075    Ranar Watsawa : 2020/08/11

Tehran an kaddamar da wani littafi da yake magana a kan yanayin rayuwar musulmi a kasar Philippines da ma wasu yankunan gabashin asia.
Lambar Labari: 3485007    Ranar Watsawa : 2020/07/22

Tehran (IQNA) cibiyoyin Azhar da kuma Vatican sun kirayi al’ummomin duniya zuwa ga yin addu’oi na musamman a yau domin samun saukin cutar corona da ta addabi duniya.
Lambar Labari: 3484797    Ranar Watsawa : 2020/05/14

Bangaren kasa da kasa, gwanatin kasar Kenya na da shirin fara koyar da kur’ani mai tsarkia  gidajen kaso ga musulmi.
Lambar Labari: 3482909    Ranar Watsawa : 2018/08/20

Bangaren kasa da kasa, majalisar dattiajan Faransa ta ce kasar Morocco kasar da tafi kashe kudade wajen gina masallatai a kasar ta Faransa.
Lambar Labari: 3482391    Ranar Watsawa : 2018/02/13

Bangaren kasa da kasa, makon farko na watan Fabrairu na  amatsayin makon da mabiya addinai ke haduwa domin kara samun fahimtar juna.
Lambar Labari: 3482365    Ranar Watsawa : 2018/02/04

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani dadadden kur’ani da aka rubuta shi da ruwan zinari a babban dakin karatu na birnin Iskandariya a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482289    Ranar Watsawa : 2018/01/11

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wata tattaunawa da za ta hada mabiya addinai a kasar Canada.
Lambar Labari: 3481923    Ranar Watsawa : 2017/09/23

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a birnin Omaha na kasar Amurka sun bude kofofin masallacinsu ga sauran mabiya addinai da suke son ziyartar wurin domin ganewa idanunsu.
Lambar Labari: 3481685    Ranar Watsawa : 2017/07/09

Bangaren kasa da kasa, a wani mataki na mayar da martani ga ‘yan ta’adda kan harin da suka kai a birnin London, musulmi da kiristoci sun gudanar da buda baki tare.
Lambar Labari: 3481591    Ranar Watsawa : 2017/06/08

Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a fara gudanar da wani taro kan rawar da kafofin yada labarai suke takawa wajen karfafa fahim juna tsakanin addinai.
Lambar Labari: 3481331    Ranar Watsawa : 2017/03/20